تطبيق Hausa Comedy TV تنزيل APK النسخة المجانية Free Download للاندرويد في تطبيقات ترفيه وتسلية.
تحميل النسخة v14.2 المحدثة بتاريخ 2019-11-20 بحجم 6.6M، هذا التطبيق من تطوير Abrahamjr ومتوافق مع هواتف Android 4.1 والأحدث.
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawhen karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma39;ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.
Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu Manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan أشرطة الفيديو na barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
تطبيق Hausa .
تحميل APK النسخة 14.2 المجانية Free Download
يمكنك تحميل تطبيق Hausa Comedy TV APK 14.2 لـ Android مجاناً Free Download الآن من متجر الأندرويد العربي.